Amos 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taku ta ƙare, ku da kuke kwancekan gadajen hauren giwa,Kuna jin daɗin miƙe jiki a dogayenkujerunku,Ku ci naman maraƙi da na rago.

Amos 6

Amos 6:1-12