Amos 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Wani birnin Isra'ila ya aika da sojadubu,Ɗari ne kaɗai suka komo,Wani birni kuma ya aika da soja ɗarine,Amma goma kaɗai suka komo.”

Amos 5

Amos 5:2-5