Amos 5:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

duk da haka, kuka ɗauki siffofin gumakanku na taurari, wato Sakkut da Kaiwan, waɗanda kuka yi wa kanku.

Amos 5

Amos 5:18-27