Amos 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi ƙoƙari, ku yi nagarta, bamugunta ba,Domin ku tsira.Sa'an nan ne Ubangiji AllahMaɗaukakiZai kasance tare da ku sosai,Kamar yadda kuka ɗauka!

Amos 5

Amos 5:5-24