Amos 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na hana wa shuke-shukenku ruwaA lokacin da suka fi bukata.Na sa a yi ruwa a wani birni,A wani birni kuwa na hana,Wata gonar ta sami ruwan sama,Amma wadda ba ta samu ba tabushe.

Amos 4

Amos 4:1-8