Amos 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai yiwu mutane su rasa firgita,Idan aka busa ƙahon yaƙi abirni?Zai yiwu wata babbar masifa ta aukowa birniBa da yardar Ubangiji ba?

Amos 3

Amos 3:1-9