Ubangiji ya ce,“Mutanen Yahuza sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun raina koyarwata sun ƙibin umarnaina.Allolinsu na ƙarya waɗandakakanninsu suka bauta wa,Sun sa su su ratse daga hanya.