Amos 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Mutanen Gaza sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun kwashe al'umma duka, sunsayar wa mutanen Edom.

Amos 1

Amos 1:4-14