Amos 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Mutanen Dimashƙu sun ci gaba dayin zunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun zalunci mutanen Gileyad dazalunci mai tsanani.

Amos 1

Amos 1:1-7