A.m. 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Shawulu ya tashi, amma da ya buɗe ido ya kasa gani. Sai aka yi masa jagora, aka kai shi Dimashƙu.

A.m. 9

A.m. 9:7-9