A.m. 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Shawulu ya ƙara ƙarfafa, yana ta dama hankalin Yahudawan da suke zaune a Dimashƙu, yana tabbatarwa, cewa Yesu shi ne Almasihu.

A.m. 9

A.m. 9:16-26