A.m. 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, akwai wani mai bi a Dimashƙu, mai suna Hananiya. Ubangiji ya yi masa magana cikin wahayi ya ce, “Hananiya.” Shi kuwa ya ce, “Na'am, ya Ubangiji.”

A.m. 9

A.m. 9:8-20