A.m. 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani mutum kuwa, mai suna Saminu, wanda dā yake sihiri a birnin, har yana ba Samariyawa mamaki, yana cewa shi wani muhimmi ne.

A.m. 8

A.m. 8:6-19