A.m. 8:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma aka ga Filibus a Azotus. Sai ya zaga dukan garuruwa, yana yin bishara, har ya isa Kaisariya.

A.m. 8

A.m. 8:34-40