A.m. 8:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan kuwa shi ne nassin da yake karantawa, “An ja shi kamar tunkiya zuwa mayanka. Kamar yadda ɗan rago yake shiru a hannun mai sausayarsa, Haka, ko bakinsa bai buɗe ba.

A.m. 8

A.m. 8:23-33