A.m. 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shawulu kuwa yana goyon bayan kisan Istifanas.A ran nan kuwa wani babban tsanani ya auko wa Ikkilisiyar da take Urushalima. Duk aka warwatsa su a lardin Yahudiya da na Samariya, sai dai manzannin kawai.

A.m. 8

A.m. 8:1-11