A.m. 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya kuma tsamo shi daga dukan wahala tasa, ya ba shi farin jini da hikima a gun Fir'auna, Sarkin Masar, shi kuwa ya naɗa shi mai mulkin Masar, ya kuma danƙa masa jama'ar gidansa duka.

A.m. 7

A.m. 7:5-14