A.m. 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, 'yan'uwa, sai ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku, waɗanda ake yabawa, cike da Ruhu da kuma hikima, waɗanda za mu danƙa wa wannan aiki.

A.m. 6

A.m. 6:1-4