A.m. 5:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma wani Bafarisiye, wai shi Gamaliyal, masanin Attaura, wanda duk jama'a suke girmamawa, ya miƙe cikin majalisa, ya yi umarni a fitar da mutanen nan waje tukuna.

A.m. 5

A.m. 5:30-40