A.m. 5:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wani ya zo ya ce musu, “Ai, ga shi, mutanen nan da kuka sa a kurkuku suna nan a tsaye a Haikali, suna koya wa jama'a.”

A.m. 5

A.m. 5:15-27