A.m. 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ma ya kai ga suna fito da marasa lafiya tafarku, suna shimfiɗa su a kan gadaje da tabarmi, don in Bitrus ya zo wucewa, ko da inuwa tasa ma ta bi ta kan waɗansunsu.

A.m. 5

A.m. 5:6-21