A.m. 4:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa da jin haka, sai suka ɗaga muryarsu ga Allah da nufi ɗaya, suka ce, “Ya Mamallaki, Mahaliccin sama, da ƙasa, da teku, da kuma dukkan abin da yake a cikinsu,

A.m. 4

A.m. 4:21-33