A.m. 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kirawo manzannin, suka kwaɓe su, kada su kuskura su yi wa kowa magana, ko su ƙara koyarwa suna kama sunan Yesu.

A.m. 4

A.m. 4:17-25