A.m. 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Bitrus ya ce, “Kuɗi kam, ba ni da su, amma abin da nake da shi, shi zan ba ka. Da sunan Yesu Almasihu Banazare, yi tafiya.”

A.m. 3

A.m. 3:3-7