A.m. 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka sai ku tuba, ku juyo, domin a shafe zunubanku, Ubangiji kuma kansa ya riƙa wartsakar da ku,

A.m. 3

A.m. 3:17-20