A.m. 28:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa suna zaton wurin zai kumbura, ko kuwa farat ɗaya ya fāɗi matacce. Amma da aka daɗe suka ga ba abin da ya same shi, suka sāke magana suka ce lalle shi wani Allah ne.

A.m. 28

A.m. 28:3-8