A.m. 28:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wata uku muka tashi a cikin wani jirgin Iskandariya, wanda ya ci damuna a nan tsibirin. An kuwa yi masa alama da surar Tagwaye Maza.

A.m. 28

A.m. 28:10-15