A.m. 27:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake an ɓata lokaci mai yawa, tafiyar ma ta riga ta zama mai hatsari, lokacin azumi kuwa ya wuce, sai Bulus ya gargaɗe su,

A.m. 27

A.m. 27:3-12