A.m. 27:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka daddatse su anka duka, suka bar su a ruwa, suna kuma ɓalle maɗaurin abin juyar da jirgin a lokacin, sa'an nan kuma suka ta da filafilan goshin jirgin daidai iska, suka doshi gaci.

A.m. 27

A.m. 27:33-41