A.m. 27:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da iska ta buso daga kudu sannu sannu, a tsammaninsu muradinsu ya biya ke nan, sai suka janye anka suka bi ta gefen tsibirin Karita gab da gaci.

A.m. 27

A.m. 27:5-22