A.m. 26:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bulus kuwa ya ce, “Ko a ɗan wannan, ko a mai yawa, ina fata ga Allah, ba kai kaɗai ba, har ma duk waɗanda suke saurarona a yau, su zama kamar yadda nake, sai dai banda sarƙar nan.”

A.m. 26

A.m. 26:24-32