A.m. 25:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, kashegari sai Agaribas da Barniki suka zo a cikin alfarma, suka shiga ɗakin majalisa tare da shugabannin yaƙi da kuma jigajigan garin. Sai aka shigo da Bulus da umarnin Festas.

A.m. 25

A.m. 25:15-25