A.m. 25:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake kuma sun yi kwanaki da dama a can, sai Festas ya rattaba wa sarki labarin Bulus, ya ce, “Akwai wani mutumin da Filikus ya bari a ɗaure,

A.m. 25

A.m. 25:13-23