A.m. 24:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma bayan shekara biyu sai Borkiyas Festas ya gāji Filikus. Filikus kuwa don neman farin jini a wurin Yahudawa, ya bar Bulus a ɗaure.

A.m. 24

A.m. 24:19-27