A.m. 24:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ko maganar nan ɗaya tak, da na ɗaga murya na faɗa, sa'ad da nake a tsaye a cikinsu, cewa, ‘Game da maganar tashin matattu ake yi mini shari'a a gabanku yau.’ ”

A.m. 24

A.m. 24:19-27