A.m. 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan kwana biyar sai babban firist, Hananiya, ya zo tare da waɗansu shugabanni, da kuma wani lauya, mai suna Tartulus, suka yi ƙarar Bulus a gaban mai mulki.

A.m. 24

A.m. 24:1-8