A.m. 23:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bulus ya ce, “Ai, ban sani shi ne babban firist ba, 'yan'uwa, don a rubuce yake cewa, ‘Kada ka munana shugaban jama'a.’ ”

A.m. 23

A.m. 23:1-7