A.m. 22:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har na tsananta wa masu bin wannan hanya, ina karkashe su, ina ɗaure mutane maza da mata, ina jefa su a kurkuku.

A.m. 22

A.m. 22:1-5