A.m. 22:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuma aka zub da jinin Istifanas, mashaidin nan naka, ni ma ina a tsaye a gun, ina goyon bayan abin da aka yi, har ma ina tsare tufafin masu kisansa.’

A.m. 22

A.m. 22:12-24