A.m. 21:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A nan tāke ya ɗibi soja da jarumawa, suka ruga zuwa wajensu. Su kuwa da ganin shugaban da soja suka daina dūkan Bulus.

A.m. 21

A.m. 21:30-38