A.m. 21:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai duk garin ya ruɗe, jama'a suka ɗungumo a guje suka danƙe Bulus, suka ja shi waje daga Haikalin, nan da nan kuma aka rufe ƙofofi.

A.m. 21

A.m. 21:21-31