A.m. 2:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya ce musu, “Sai ku tuba, a yi wa ko wannenku baftisma, a kan kun yarda da sunan Yesu Almasihu, domin a gafarta zunubanku, za ku kuwa sami baiwar Ruhu Mai Tsarki,

A.m. 2

A.m. 2:33-45