A.m. 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

shi Yesun nan fa, an ba da shi bisa ƙaddarar Allah da rigyasaninsa, ku kuwa kuka gicciye shi, kuka kashe shi, ta hannun masu zunubi.

A.m. 2

A.m. 2:21-33