A.m. 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shiga majami'a yana wa'azi gabagaɗi, ya kuma yi wata uku yana muhawwara da su, yana kuma rinjayarsu a kan al'amarin Mulkin Allah.

A.m. 19

A.m. 19:5-10