A.m. 19:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bulus ya ce, “Ai, Yahaya baftisma ya yi a tuba, yana faɗa wa mutane su gaskata da mai zuwa bayansa, wato Yesu.”

A.m. 19

A.m. 19:1-10