A.m. 19:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, in Dimitiriyas da abokan sana'arsa suna da wata magana a game da wani, ai, ga ɗakin shari'a a buɗe, ga kuma mahukunta, sai su kai ƙara.

A.m. 19

A.m. 19:29-39