A.m. 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Sila da Timoti suka zo daga Makidoniya, Bulus ya dukufa a kan yin wa'azi, yana tabbatar wa Yahudawa, cewa Almasihu dai Yesu ne.

A.m. 18

A.m. 18:1-7