A.m. 17:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bulus ya miƙe a tsakiyar Tudun Arasa, ya ce, “Ya ku mutanen Atina, na dai lura, ku masoyan ibada ne ƙwarai, ta kowane fanni.

A.m. 17

A.m. 17:19-29