A.m. 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da suke tafiya suna bin gari gari, suka riƙa gaya wa jama'a ƙa'idodin da manzanni da dattawan Ikkilisiya suka ƙulla a Urushalima, don su kiyaye su.

A.m. 16

A.m. 16:1-6