A.m. 16:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai yari ya ce a kawo fitilu, ya yi wuf ya ruga ciki, ya fāɗi gaban Bulus da Sila, yana rawar jiki don tsoro.

A.m. 16

A.m. 16:22-34